L. Fir 14:18 HAU

18 Sauran man kuma da ya ragu cikin tafin hannunsa, firist ɗin zai shafa a kan wanda za a tsarkake. Firist zai yi kafara dominsa gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 14

gani L. Fir 14:18 a cikin mahallin