L. Fir 14:53 HAU

53 Sa'an nan ya saki tsuntsu mai ran daga birni ya tafi saura. Ta haka zai yi kafara domin gidan, gidan kuwa zai tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Fir 14

gani L. Fir 14:53 a cikin mahallin