L. Fir 14:52 HAU

52 Da haka zai tsarkake gidan da jini tsuntsun, da ruwa mai gudu, da tsuntsu mai ran, da itacen al'ul, da ɗaɗɗoya, da jan alharini.

Karanta cikakken babi L. Fir 14

gani L. Fir 14:52 a cikin mahallin