11 Haruna kuma zai miƙa bijimi na yin hadaya don zunubin kansa, ya yi kafara don kansa da gidansa. Zai yanka bijimi na yin hadaya don zunubin kansa.
Karanta cikakken babi L. Fir 16
gani L. Fir 16:11 a cikin mahallin