12 Zai ɗauki faranti cike da garwashin wuta daga bagaden da yake a gaban Ubangiji, ya kuma cika hannunsa biyu da turare mai ƙanshi, ya shigar da shi bayan labulen.
Karanta cikakken babi L. Fir 16
gani L. Fir 16:12 a cikin mahallin