L. Fir 16:15 HAU

15 Sai kuma ya yanka bunsuru na yin hadaya don zunubin jama'ar ya shigar da jinin bayan labulen. Zai sa jinin kamar yadda ya yi da jinin bijimin, ya yayyafa shi a kan murfin, da gaban murfin.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:15 a cikin mahallin