L. Fir 16:16 HAU

16 Da haka zai yi kafara domin Wuri Mai Tsarki saboda ƙazantar mutanen Isra'ila, da laifofinsu, da dukan zunubansu. Haka kuma zai yi wa alfarwa ta sujada, wadda take a wurinsu, a tsakiyar ƙazantarsu.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:16 a cikin mahallin