L. Fir 16:17 HAU

17 Kada kowa ya kasance cikin alfarwar sujada lokacin da Haruna ya shiga Wuri Mafi Tsarki domin ya yi kafara don kansa, da gidansa, da dukan taron jama'ar Isra'ila, sai lokacin da ya fita.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:17 a cikin mahallin