L. Fir 16:18 HAU

18 Sa'an nan zai fita ya tafi wurin bagade wanda yake gaban Ubangiji don ya yi kafara dominsa. Zai ɗibi jinin bijimin da na bunsurun, ya shafa wa zankayen bagaden a kewaye.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:18 a cikin mahallin