L. Fir 16:19 HAU

19 Zai kuma yayyafa jinin da yatsansa har sau bakwai a kan bagaden, ya tsabtace shi, ya tsarkake shi daga ƙazantar jama'ar Isra'ila.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:19 a cikin mahallin