20 A sa'ad da ya gama yin kafara don Wuri Mai Tsarki, da alfarwa ta sujada, da bagaden, sai ya miƙa bunsuru ɗin mai rai.
Karanta cikakken babi L. Fir 16
gani L. Fir 16:20 a cikin mahallin