L. Fir 16:29 HAU

29 Waɗannan za su zama farillai a gare su har abada. A rana ta goma ga watan bakwai za su ƙasƙantar da kansu, ba za su yi kowane irin aiki ba, ko ɗan ƙasa, ko baƙon da yake cikinsu.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:29 a cikin mahallin