30 Gama a wannan rana za a yi kafara dominsu, domin a tsarkake su daga dukan zunubansu, su zama tsarkakakku a gaban Ubangiji.
Karanta cikakken babi L. Fir 16
gani L. Fir 16:30 a cikin mahallin