L. Fir 17:10 HAU

10 Idan wani Ba'isra'ile, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu ya ci jini, Ubangiji zai yi gāba da wannan mutum da ya ci jinin ya fitar da shi daga cikin jama'a.

Karanta cikakken babi L. Fir 17

gani L. Fir 17:10 a cikin mahallin