16 Firist kuwa zai ƙone wani kashi daga cikin ɓarzajjen hatsin a gauraye da man, da dukan lubban don tunawa, gama hadaya ce ta ƙonawa ga Ubangiji.
Karanta cikakken babi L. Fir 2
gani L. Fir 2:16 a cikin mahallin