L. Fir 3:1 HAU

1 Idan mutum zai kawo hadayarsa ta salama daga garken shanu, sai ya kawo mace ko namiji marar lahani ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 3

gani L. Fir 3:1 a cikin mahallin