L. Fir 3:2 HAU

2 Zai ɗibiya hannunsa a kan kan hadayarsa, ya yanka a bakin ƙofar alfarwa ta sujada. 'Ya'yan Haruna maza kuwa, firistoci, za su yayyafa wa bagaden jinin kewaye da shi.

Karanta cikakken babi L. Fir 3

gani L. Fir 3:2 a cikin mahallin