L. Fir 2:8 HAU

8 Za a kawo hadaya ta gari da aka yi da abubuwan nan ga Ubangiji. Sa'ad da aka kai wa firist, sai ya kawo ta a bagaden.

Karanta cikakken babi L. Fir 2

gani L. Fir 2:8 a cikin mahallin