L. Fir 20:12 HAU

12 Duk wanda ya kwana da matar ɗansa, za a kashe su duka biyu ɗin, gama sun yi abin da yake haram. Alhakin jininsu yana wuyansu.

Karanta cikakken babi L. Fir 20

gani L. Fir 20:12 a cikin mahallin