L. Fir 22:24 HAU

24 Kowace dabba kuma da lunsayinta yake da ƙujewa, ko dandaƙewa, ko yagewa, ko yankewa, ba za ku miƙa ta hadaya ga Ubangiji ba, ba kuwa za ku yi hadaya da ita a ƙasarku ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:24 a cikin mahallin