23 Kwa iya ba da dabba, marar cikakkiyar halitta don hadaya ta yardar rai, amma ba za ku bayar don hadaya ta cika wa'adi ba, ba za a karɓa ba.
Karanta cikakken babi L. Fir 22
gani L. Fir 22:23 a cikin mahallin