L. Fir 22:22 HAU

22 Dabbobi makafi, ko naƙasassu, ko mai gundumi, ko mai ɗiga, ko mai susa, ko mai kirci, kada ku miƙa wa Ubangiji, kada kuma ku yi hadaya ta ƙonawa a bagaden Ubangiji da su.

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:22 a cikin mahallin