L. Fir 22:8 HAU

8 Kada ya ci abin da ya mutu mushe, ko abin da namomin jeji suka yayyaga, don kada ya ƙazantar da kansa. Ni ne Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:8 a cikin mahallin