L. Fir 22:9 HAU

9 “Domin haka sai su kiyaye umarnaina don kada su yi zunubi su mutu ta wurin karya tsarkakakkun ka'idodina. Ni ne Ubangiji, ni na sa su tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:9 a cikin mahallin