L. Fir 25:45 HAU

45 Kwa iya sayen bayi daga baƙin da yake baƙunci a wurinku, su da iyalinsu waɗanda aka haifa a ƙasarku. Kwa iya sayensu su zama dukiyarku.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:45 a cikin mahallin