L. Fir 25:46 HAU

46 Kwa iya barinsu ga 'ya'yanku maza a bayanku su gāda, su zama abin mallakarsu har abada. Kwa iya bautar da su, amma 'yan'uwanku, Isra'ilawa, ba za ku mallaki juna da tsanani ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:46 a cikin mahallin