L. Fir 25:47 HAU

47 “Idan baƙo ne ko mai aikin ijara da yake zaune tare da ku ya arzuta, ɗan'uwanku kuwa wanda yake kusa da shi ya talauce, har ya sayar da kansa ga baƙon, ko mai aikin ijarar da yake tare da ku, ko kuwa ga wani daga cikin iyalin baƙon,

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:47 a cikin mahallin