49 Ko kawunsa, ko ɗan kawunsa, ko wani daga cikin danginsa na kusa ya iya fansarsa. Idan kuma shi kansa ya arzuta ya iya fansar kansa.
Karanta cikakken babi L. Fir 25
gani L. Fir 25:49 a cikin mahallin