L. Fir 25:50 HAU

50 Sai ya sa wanda ya saye shi ya lasafta tun daga shekarar da ya sayar da kansa, har zuwa shekara ta hamsin ta murna. Ƙuɗin da za a fanshe shi zai zama daidai da yawan shekarun da suka ragu kafin shekara ta murna. Sai a ɗauke shi kamar bara na ijara.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:50 a cikin mahallin