L. Fir 26:16 HAU

16 to, zan hukunta ku. Zan aukar muku da bala'i, da cuce-cuce da ba su warkuwa, da zazzaɓin da zai lalatar muku da ido, rai zai zama muku da wahala. Za ku yi shuka a banza gama maƙiyanku ne za su ci.

Karanta cikakken babi L. Fir 26

gani L. Fir 26:16 a cikin mahallin