L. Fir 26:17 HAU

17 Zan yi gāba da ku in sa maƙiyanku su ɗibge ku, waɗanda suke ƙinku za su mallake ku. Za ku yi ta gudu ba mai korarku.

Karanta cikakken babi L. Fir 26

gani L. Fir 26:17 a cikin mahallin