L. Fir 26:26 HAU

26 Zan katse abincinku, mata goma za su dafa abincinku a murhu ɗaya, su rarraba muku shi da ma'auni. Za ku ci, amma ba za ku ƙoshi ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 26

gani L. Fir 26:26 a cikin mahallin