L. Fir 3:5 HAU

5 'Ya'yan Haruna, maza kuwa, za su ƙone su tare da hadayar ƙonawa da take bisa itacen da yake cikin wutar bagade, hadaya ce ta ƙonawa mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 3

gani L. Fir 3:5 a cikin mahallin