L. Fir 3:6 HAU

6 Idan kuwa hadayarsa ta salama ga Ubangiji daga garken tumaki, ko na awaki ce, sai ya ba da dabbar, mace ko namiji, marar lahani.

Karanta cikakken babi L. Fir 3

gani L. Fir 3:6 a cikin mahallin