26 Firist ɗin zai ƙona kitsen duka a bisa bagaden kamar yadda akan yi da kitsen hadaya ta salama, ta haka firist zai yi kafara domin zunubin shugaban, za a kuwa gafarta masa.
Karanta cikakken babi L. Fir 4
gani L. Fir 4:26 a cikin mahallin