27 In wani daga cikin talakawa ya yi zunubi, ba da gangan ba, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, to, ya yi laifi.
Karanta cikakken babi L. Fir 4
gani L. Fir 4:27 a cikin mahallin