30 Firist zai ɗibi jinin da yatsansa ya shafa wa zankayen bagaden ƙona hadaya, sa'an nan ya zuba sauran jinin a gindin bagaden.
Karanta cikakken babi L. Fir 4
gani L. Fir 4:30 a cikin mahallin