L. Fir 5:16 HAU

16 Zai kuma biya diyya saboda abu mai tsarki da ya yi laifi a kansa. Zai kuma ƙara humushi a kai, sa'an nan ya ba firist. Firist kuwa zai yi kafara dominsa da ragon hadaya don laifi. Za a kuwa gafarta masa.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:16 a cikin mahallin