17 Idan wani ya yi laifi, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, to, laifi ya kama shi ko da bai sani ba. Alhakin laifin yana kansa.
Karanta cikakken babi L. Fir 5
gani L. Fir 5:17 a cikin mahallin