L. Fir 5:18 HAU

18 Sai ya kai wa firist rago marar lahani daga cikin garke. Za a kimanta tamanin rago daidai da tamanin hadaya don laifi. Firist kuwa zai yi kafara don kuskuren da mutumin ya yi ba da saninsa ba, za a gafarta masa.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:18 a cikin mahallin