L. Fir 6:25 HAU

25 ya ba Haruna da 'ya'yansa maza waɗannan ka'idodi domin hadaya don zunubi. A inda ake yanka hadaya ta ƙonawa, a nan ne za a yanka hadaya don zunubi a gaban Ubangiji, hadaya ce mai tsarki.

Karanta cikakken babi L. Fir 6

gani L. Fir 6:25 a cikin mahallin