25 Ya kuma ɗauki kitsen, da wutsiya mai kitse, da dukan kitsen da yake bisa kayan ciki, da matsarmama da ƙodoji biyu da kitsensu, da cinyar dama.
Karanta cikakken babi L. Fir 8
gani L. Fir 8:25 a cikin mahallin