L. Mah 1:10 HAU

10 Suka kuma tafi su yaƙi Kan'aniyawan da suke zaune a Hebron wadda a dā ake kira Kiriyat-arba. Suka kashe Sheshai, da Ahiman, da Talmai.

Karanta cikakken babi L. Mah 1

gani L. Mah 1:10 a cikin mahallin