L. Mah 1:17 HAU

17 Yahuza kuwa da ɗan'uwansa, Saminu, suka tafi suka bugi Kan'aniyawan da suke zaune a Zefat. Suka la'anta birnin, suka hallaka shi, suka sāke wa birnin suna Horma, wato hallakarwa.

Karanta cikakken babi L. Mah 1

gani L. Mah 1:17 a cikin mahallin