L. Mah 1:19 HAU

19 Ubangiji kuwa yana tare da Yahuza, ya mallaki ƙasar tuddai, amma bai iya korar waɗanda suke zaune a fili ba, domin suna da karusan ƙarfe.

Karanta cikakken babi L. Mah 1

gani L. Mah 1:19 a cikin mahallin