L. Mah 1:21 HAU

21 Amma mutanen Biliyaminu ba su kori Yebusiyawan da suke zaune a Urushalima ba domin haka Yebusiyawa suka yi zamansu tare da mutanen Biliyaminu a Urushalima har wa yau.

Karanta cikakken babi L. Mah 1

gani L. Mah 1:21 a cikin mahallin