L. Mah 1:27 HAU

27 Kabilar Manassa ba su kori waɗanda suke zaune a Bet-sheyan, da Ta'anak, da Dor, da Ibleyam, da Magiddo, da garuruwan da suke kusa da su ba, amma Kan'aniyawa suka yi kanekane cikin ƙasar.

Karanta cikakken babi L. Mah 1

gani L. Mah 1:27 a cikin mahallin