4 Yahuza ya tafi, Ubangiji kuwa ya ba da Kan'aniyawa da Ferizziyawa a gare su, suka kashe mutum dubu goma daga cikinsu a Bezek.
Karanta cikakken babi L. Mah 1
gani L. Mah 1:4 a cikin mahallin