L. Mah 10:6 HAU

6 Isra'ilawa suka sāke yi wa Ubangiji zunubi. Suka yi sujada ga Ba'al da Ashtarot, allolin Suriyawa, da na Sidon, da na Mowab, da na Ammonawa, da na Filistiyawa. Suka bar bin Ubangiji, suka daina yi masa sujada.

Karanta cikakken babi L. Mah 10

gani L. Mah 10:6 a cikin mahallin