L. Mah 11:12 HAU

12 Yefta kuwa ya aiki jakadu wurin Sarkin Ammonawa da cewa, “Me ya haɗa ka da ni, da ka zo ƙasata da yaƙi?”

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:12 a cikin mahallin